Your brain will just go to sleep, despite all of your conscious efforts to keep it at bay. <> Kwakwalwar ka za ta fara bacci kawai duk kuwa irin yunkurin da ka yi na ka wartsakar da ita.
Ta bada tallafi ga ayyukan hana yaduwa cutar murar Tsuntsaye ta hanyar shirya kwasa-kwasai a cibiyoyi a nahiyar Afirka, cikin watan jiya watan Janairu, 2007. <> She supported efforts at preventing the spread of avian influenza by organizing courses at 6 centers in Africa last month, January 2007.