Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
m
- Wata mulmulalliyar halitta da tsuntsaye suke fitowa da ita daga mahaifarsu, wadda kuma bayan wani ɗan lokaci sukan ƙyanƙyashe ta don ɗan tsakon ya fito daga ciki. <> egg
Google translation of egg
Kwai.
m
Kwai.