Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

email

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

saƙon Email, imel

Other spellings

Pronunciation

Noun

Singular
email

Plural
emails

  1. (uncountable) Email is a system where people can send a message from one computer to another. <> saƙon da ake aikawa da samu ta hanyar intanet.
    1. e-mail yana ɗaya daga cikin tsari da ke amfani da TCP/IP, amma email na da na shi hanyar da dokoki da ake kira da Simple Mail Transfer Protocol da kuma hanyar karɓa da aika wasiƙu da ake kira da Post Office Protocol 3 (POP3). --Littafin Duniyar Kwamfuta na Salisu Hassan

    2. I have a new email in my inbox. <> Ina da sabon imel a cikin akwatin wasiƙu na.