Adverb
Positive |
Comparative |
Superlative |
Positive |
Comparative |
Superlative |

- You use especially to say that something is special, specific, or somehow different from others. <> Ana faɗin especially ko musamman don a nuna girman wani abu na ƙwarai. Hatta, matuƙa, muddin
- Nobody was old, but Paulo was especially young. <> Ba za a ce akwai wanda ya tsufa ba, amma musamman ma Paulo wanda shi matashi ne sosai.
- I like running, especially in the morning when the air is fresh. <> Ina son gudu, musamman ma da safe, lokacin da akan samu sabuwar iska.
- Japanese cities are famous for their size, especially Tokyo. <> Biranen Japan sunyi suna sakamakon girman su, musamman ma Tokyo.
Synonyms
Google translation of especially
- (adverb) musamman <> especially, extremely, particularly;