Toggle menu
24K
664
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

facetious

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Adjective

Positive
facetious

Comparative
more facetious

Superlative
most facetious

  1. Treating serious issues with deliberately inappropriate humour; flippant. <> mai yin wasa akan abubuwan da bai kamata ba. zolaya.
    “On occasion I have mentioned this to other men and they usually think that I am attempting to be facetious.” [1] <> Ya ce, wani lokaci idan ya gaya wa mutane abin sai su dauki wasa kawai yake. [2] = "A irin wannan yanayi na sanar da wasu mutane, sai dai sun rika tunanin ko ina zolayarsu ne." [3]