Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun

- A building where things are made. <> babbar ma'aikta mai na'urori da machines. gidan masana'anta/ma'aikata.
- Synonym: plant
- This factory makes one hundred cars every day. <> Wannan ma'aikatar na ƙera motoci guda ɗari a kowace rana.
- A car factory <> ma'aikatar harhaɗa motoci.
- A tea-processing factory <> masana'antar sarrafa shayi.
- An kammala ginin ofisoshin da kuma gidan ma'aikata... [1]
Google translation of factory
- (noun) ma'aikata <> institution, ministry, factory, personnel, staff; masana'anta <> factory, fabric;