Homophones
Noun
- kuɗin sufurin fasinja. <> A fare is money that you pay for public transportation; that is, to ride on a bus, taxi, train or airplane.
- The city is planning to increase its bus fares again. <> Birnin na shirin ƙara kuɗin sufurin fasinja na babbar mota.
- This hotel has a good fare. <> Ana samun abinci mai kyau a wannan otel.
- How did you fare at Kano? <> Yaya ka yi a Kano?