Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

fatalwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
fatalwa

Jam'i
fatalwoyi

f

  1. haunted, ghost, phantom <> wta irin siffa mai kama da aljana wadda take shiga kurwar mamaci ta fito ta ba wanda ya taɓa cutar ta tsoro.
    An kirkiri yanayin fatalwa. [1] <> 'Ghostly presence' created in lab. [2]
  2. tunanin wani abu da aka rasa. <> a lost memory.
Contents