Verb
- flay, skin an animal. <> cire fatar jikin dabba da aka yanka.
- reɗo wani abu daga jikin nama.
- critically analyze.
- strip, pluck
- Wata ayan a gare su ita ce dare: muna feɗe rana daga gare shi, sai ga su a cikin duhu.
There is also a sign for them in the night: We strip from it daylight, then—behold!—they are in darkness. --Quran/36/37/naslakhu
- Wata ayan a gare su ita ce dare: muna feɗe rana daga gare shi, sai ga su a cikin duhu.