f
- the act of skinning an animal. <> cire fatar dabba daga jikinta.
- surgery <> buɗe cikin mutum ko dabba don cire wata cuta.
- (9) What techniques are being used to minimize blood loss during surgery? <> (9) Ta waɗanne hanyoyi ne ake iya rage zubar da jini a lokacin fiɗa?