Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- Perfect; without flaws, shortcomings or defects. <> marasa aibu / aibi, layani, ko illa. Abu mai kyau wanda bai da karkata
- Synonym: ideal
Glosbe's example sentences of flawless [1]
- flawless
- By sacrificing, or giving up, his perfect life in flawless obedience to God, Jesus paid the price for Adam’s sin. <> Ta wajen hadaya, wato ba da ransa, ransa kamiltacce wajen biyayya marar aibi ga Allah, Yesu ya biya diyyar zunubin da Adamu ya yi.
- (1 Samuel 8:4-9) To their own harm, they foolishly rejected the flawless guidance of Jehovah <> (1 Sama’ila 8:4-9) Cikin wauta, sun ƙi ja-gorar Jehobah mai kyau,
- How did Jesus manifest flawless judgment in his dealings with his disciples? <> Ta yaya Yesu ya nuna fahimi marar kure a sha’aninsa da almajiransa?
- His flawless life course on earth, <> Tafarkin rayuwarsa marar aibi a duniya,
- so that you may be flawless <> domin ku zama sahihai