Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Audio (US) (file) - Audio (Hausa)
Noun
- 'ya'yan itatuwa ko itace <> The plural form of fruit; more than one (kind of) fruit.
- And his fruits were encompassed [ by ruin ], <> Kuma aka halaka dukan 'ya'yan itãcensa ---Quran/18#18:42
- One thing is for sure, the candidates would not include meat or most fruits and vegetables. [1] <> Idan za a yi wannan misali ko gwaji na rayuwa da cin abu daya kawai, ba za a yi maganar nama ko yawanci 'ya'yn itace ko kayan lambu ba, [2]