Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gaɓa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from gab'a)

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

  • Hausa
  • English Audio of (joint)

Noun 1

Tilo
gaɓa

Jam'i
gaɓoɓi or gaɓɓai

Singular
joint

Plural
joints

f

  1. mahaɗar abu kamar ƙashi ko kara ko gwiwar hannu <> joints like your elbow
  2. tsawon da ke tsakanin mahaɗar abu kamar ƙashi ko kara
  3. albashi ko ladan aiki <> salary, compensation, income
  4. dab da ko kusa <> right when, immediately

Noun 2

  1. bakin rafi ko kogi

Google translation of gaɓa

side, next.

  1. (noun) joint <> gaɓa; shore <> gaci, gaɓa;

[17-08-18 15:30:29:731 PDT]