Noun
The Niger has different names in the different languages of the region: Hausa: Kwara كوَرَ [1]
kṑgī m (plural kōgunā̀, possessed form kṑgin)
- river <> rami mai faɗi da zurfi da tsawon gaske da ruwa ke kwarara a cikinsa rani da damina.
- Kogin Kwara shi ne babban kogi a Nijeriya. <> The Niger river is the largest in Nigeria.
[2]