(Redirected from gaba ki daya)
- completely, all, entire, entirely, entirety, throughout, whole, totally, altogether
- Synonyms: ilahiri, gabaki ɗaya and baki ɗaya
- 13 In the near future, Babylon the Great, the world empire of false religion, will be totally destroyed.
13 A nan gaba kaɗan, Babila Babba, daular addinin ƙarya na duniya, za a halaka ta gabaki ɗaya.
- wholeheartedly
- Enter into Islam wholeheartedly and do not follow Satan’s footsteps.
Ku shiga cikin Musulunci gabã ɗaya; kuma kada ku bi zambiyõyin Shaiɗan. --Quran/34/28
- Enter into Islam wholeheartedly and do not follow Satan’s footsteps.