Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gabaruwa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Suna

Tilo
gabaruwa

Jam'i
gabaruwoyi or gabari

f

  1. Egyptian mimosa tree; a type of tree in which it's fruit is used to dye things. <> wata bishiya wadda ake jima da rini da ƙaro da 'ya'yanta; toho mai bishiya da ba ta cika girma ba, da ƙaya, da 'ya'ya masu ƙananan gajerun barankaci
  2. Gabaruwar Makka: barankacin bishiya baƙi mai tauri kuma mai zaƙi da alhazai kan kawo tsaraba daga Makka.
See also sassabani
Contents