(Redirected from gaibun)
Suna
Jam'i |
m
- the supernatural, the unseen, hidden, unknown, invisible. <> ɓoyayyen abu ko abin da ba a gani (same as gaibi)
- Sanin gaibi sai Allah <> Only God knows the unknown.
- Those who believe in the unseen, and establish the prayer, and out of what we have provided them they spend. <> waɗanda suke yin imani game da gaibi, kuma suna tsayar da salla, kuma daga abin da muka azurta su suna ciyarwa. = [ 2:3 ] wadanda suka yi imani da gaibu, kuma ko da masu kadaici ne, suna tsayar da sallah, kuma daga abinda muka arzuta su suna ciyarwa. --Qur'an 2:3