Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gajiya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
gajiya

Jam'i
babu (none)

f

  1. exhaustion, tiredness, lethargic <> macewa ko ciwon jiki don wahala ko aiki.
    After his exertions, this camel takes a good stretch in the sand.
    Rakumin ya kwanta a kasa ne domin miƙa bayan gajiyar da ya yi --bbchausa verticals/pics
  2. ƙosawa.
  3. gaza.
  4. Ya ci gajiyarsa = wato ya sami amfani daga gare shi.
See also gaji
Contents