Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gangami

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

m

  1. campaign, rally <> kiran taro idan za a yi wani abu.
    1. Aƙalla mutane ashirin da tara suka jikkata sakamakon wani harin bom lokacin da magoya bayan firam ministan habasha Abiy Ahmed ke gangami.[1][2]

    2. And on the same day in Sudan's capital, Khartoum, people rally to mark three years since regular, mass pro-democracy protests began.
      Kazalika a wannan ranar a Khartoum babban birnin kasar Sudan, mutane na na gudanar da gangami don tunawa da zagayowar shekaru uku da fara zanga-zangar nuna goyon bayan dimokaradiyya. --bbchausa verticals/pics
  2. tona asiri. <> exposing secrets.
    An yi masa gangami <> He has been exposed.