Suna
m
- wahala; same as garali. ƙuntataccen hali. Shiga garari = shiga hali mai razanarwa. <> difficulty, struggle. Trouble, danger, hazardous.
- Sai dai matasan sun ce yanzu an barsu suna garari hannu wofi. [1] <> However, the youth have said they were left to struggle empty-handed.