(Redirected from garin)
Noun 1
Jam'i |

m
- niƙaƙƙe ko dakakken hatsi <> flour, grains
- garin yaƙi - kuɗin da ake sa wa jama'a domin yaƙi <> military tax, fees or funds raised to go to war.
- raba gari - faɗa ko ɓatawa. <> quitting, withdrawing, part ways
Noun 2
m
- town, city <> wurin da mutane suka zauna suka yi gidaje.
- And as for the wall, it was for two boys orphan, in the town <> Kuma amma bangon, to, yã kasance na waɗansu yãra biyu ne, marãyu a cikin birnin --Qur'an 18:82
- The Ethiopian town of Bekoji is famous for producing some of the world's greatest runners
Garin Bekoji da ke ƙasar Habasha ya shahara wajen samar da manyan waɗanda suka iya gudu a duniya --bbchausa verticals/pics
- And as for the wall, it was for two boys orphan, in the town <> Kuma amma bangon, to, yã kasance na waɗansu yãra biyu ne, marãyu a cikin birnin --Qur'an 18:82
- a type of fish <> wani irin kifi