Verb
- gilma ko giciya
- present, expose, display <> gabatar da, bayyana, gurfanad da
- The Fire, they are exposed to it morning and evening. <> Wutã, anã gitta su a kanta, sãfe da maraice, --Qur'an 40:46
- And you will see them being exposed to the Fire, " <> Kuma kanã ganin su anã gitta su a kanta, --Qur'an 42:45
- Kuma za Mu gitta Jahannama, a rãnar nan ga kãfirai gittãwa. <> On that Day We will display Hell clearly for the disbelievers --Quran/18/100
Noun