(Redirected from goriba)
Noun

f
- Bishiyar gazari mai kamar giginya amma ba ta kai tsawon ta ba. Ana iya cin 'ya'yanta. <> Hyphaene thebaica, a palm tree with edible oval fruit.
- 'ya'yan itaciya da suke da tauri da wuyar gwigwiya. <> the doum fruit.
- Goruba is another way of spelling goriba.
- karin magana: wace goruba daga hannun kuturu
- A wajen wani taron manema labarai jam’iyyar SDP dake da alamar doki, shugabanin jam’iyar sun yi Jam’iyyar ta SDP dai ta ce ta shirya tsaf domin kwace goruba daga hannun kuturu [3]
- wannan karon mata sun yunkuro don kwace goruba a hannun kuturu inda a jihar Adamawa, mata Ita dai Binani da ta kada wasu gangan yan siyasa biyu da suka hada da tsohon shugaban [4]