Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

guilt

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
guilt

Plural
none

  1. If someone feels guilt, they feel responsibility for doing something wrong. <> alhakin laifi, jin laifi.
    1. This no doubt eased the feelings of guilt that David had been carrying. <> Wannan babu shakka ya sauƙaƙa alhakin laifin da Dauda yake ɗauke da shi.
    2. The Bible verses and his kind comments helped relieve my feelings of guilt and provided me with some peace of mind.” <> Ayoyin Littafi Mai Tsarki da kalamansa sun taimaka wajen sauƙaƙa alhakin da nake ji kuma hakan ya sa hankali na ya ɗan kwanta.”
    3. Ingrained memories still produce overwhelming feelings of worthlessness and guilt.” <> Har ila abubuwa da suka faru na sa na kasance da ra’ayin rashin cancanta da jin laifi.”

Related words


Google translation of guilt

Laifi.

  1. (noun) alhakin laifi <> guilt;