(Redirected from gurbin)
Noun
m
- taku, takun ƙafa, sawun ƙafa (footprint, passage), turba (footpath) <> footstep, step
- a shallow hole <> rami marasa zurfi a ƙasa
- Kaza ta yi gurbi <> The chicken made a shallow hole.
- hali <> habit, behavior
- vacant space, vacancy, vacant/open position <> muƙami ko matsayi da aka keɓe don ba da aiki
- Gurbin sa talla <> Vacant advertising space.
- Zaɓen cika gurbi <> An election to fill a vacancy.
- Gurbin bincike <> Search bar
- gurabun aiki <> workshops, workplaces.
- eye socket
- target