haɗi | haɗa | haɗe | haɗo
m
- mixed, combined, paired
- to wear several layers of clothing <> yi hàɗē
- saka riga ɗaya a kan wata.
- gaurayawar abu mai kyau da maras kyau, musamman wajen turare ko nono, don amaja.
- cakuɗawa, ko gamawa, ko sawa.
- maƙalawar wani abu da wani.