Noun
- The plural form of hacker; more than one (kind of) hacker. <> 'yan damfara, 'yan dandatsa.
- Hackers stole my instagram page, says Sadiya Gyale. <> 'Yan damfara sun ƙwace mani shafin Instagram, inji Sadiya Gyale [1]
- ‘YAN dandatsa (hackers) a jiya sun ƙara samun nasarar ƙwace wa Adam A. Zango shafin sa na Instagram [2]
- Hackers stole my instagram page, says Sadiya Gyale. <> 'Yan damfara sun ƙwace mani shafin Instagram, inji Sadiya Gyale [1]