Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

abada

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from har abada)

Adverb

  1. forever, eternity, eternal/eternally, permanent
    but what if you could live forever as a digital avatar, [1] <> amma za ka iya rayuwa har abada ta hanyar makwafinka na intanet, [2]
    In which (they will) abide in it forever <> Sunã mãsu zama a cikinta har abada = Za kuma su dawwama a cikinsa har abada. --Qur'an 18:3
  2. whatsoever
    There's no longer any doubt about it whatsoever. <> Duk wani kokwanto da a ke da shi ya kwanta har abada.


Google translation of abada

Ever.