Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

harara garke

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Also harara-garke

Singular
squint

Plural
squints

Tilo
harara garke

Jam'i
babu (none)

m

  1. wanda idonsa yake ganin abu in idon ya kalli wutin da kamar ba a nan abin yake ba. mutum mai juyayyun idanu. wurkilili <> a squinter - one who squints or glares.
    Haka kuma an gano cewa amfani da wannan hanya da ta dace wajen yi wa yaro maganin larurar zai taimaka masa wajen karatu da hanzari da kuma kawar da hadarin idonsa ya zama wurkilili ko harara-garke. [1]<> The correct prescription has also been shown to improve your reading speed and reduce the risk of developing a squint. [2]