Noun

- The plural form of horse; more than one (kind of) horse. <> dokuna
- Beautified for people is the love of that which they desire - of women and sons, heaped-up sums of gold and silver, fine branded horses, and cattle and tilled land. That is the enjoyment of worldly life, but Allah has with Him the best return.
An ƙawata wa mutãne son sha'awõyi daga mãtã da ɗiya da dũkiyõyi abũbuwan tãrãwa daga zinariya da azurfa, da dawãki kiwãtattu da dabbõbin ci da hatsi. Wannan shi ne dãɗin rãyuwar dũniya. Kuma Allah a wurinsa kyakkyãwar makõma take. --Quran/3/14 - ’Yan’uwan suka samu ɗan dokar garin, sai ya zo da rana tare da dawaki guda biyu don ya kai mu cikin gari.
The brothers contacted the sheriff, and he came in the afternoon with two horses to take us to town. - Mahayan dawaki guda uku da ke sukuwa a bayan Yesu Kristi da aka ambata a cikin annabcin suna wakiltar waɗannan matsalolin.—R. Yoh.
These developments are depicted by the ride of three horsemen closely following Jesus Christ. —Rev. - Gawawwakin mutane da kuma na dawaki da suka kumbura suna ko’ina a cikin ramuka da kuma jeji.
Unburied corpses and the bloated bodies of dead horses lay in the ditches and forest.