f
- the equator <> wani layin taswira da masu ilimin labarin ƙasa suka ce shi ne yake kwatanta rabin duniya.
- Majority of African nations lie on or around the equator. <> Dimbin kasashen Afirka suna kan ikwaita ko kuma kusa da shi. [1]
- The climate around the equator is very humid. <> Yanayi kusa da ikwaita na da ɗumi-ɗumi sosai.