Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of inform. <> da aka bayyana wa labari. An bayyana, gayawa, faɗawa.
- Workshop participants were informed that the disease could spread from birds to pigs or humans. <> An kuma bayyana wa mahalarta taron cewa cutar tana iya yaduwa daga tsuntsaye zuwa Alade (alhanzir) ko kuma daga tsuntsaye zuwa Dan Adam [1]