Many Nigerian inmates spend years in prison awaiting trial [1] <> Akwai fursinonin Najeriya da dama wadanda suke jiran shari'a [2]
The plural form of inmate; more than one (kind of) inmate.
"Ya abokaina biyu na kurkuku! shin iyayen giji dabam-dabam ne mafiya alheri ko kuwa allah makaɗaici mai tanƙwasawa?" O my fellow inmates! Tell me what is better; many different lords or one Allah, The Irresistible? "Ya abokaina na fursuna, shi, abubuwan bauta dabam dabam suka fi kyau ko kuwa allah daya, madaukaki?" --Qur'an 12:39