Noun
Jam'i |
m
- being boastful or presumptuous <> ɗaga kai ko yanga
- making fun or a mockery of, mocking, ridiculing
- Shugaban Manchester City Garry Cook ya ajiye aikinsa bayan da aka zarge shi da yin kalaman izgili kan cutar dajin da mahaifiyar Nedum Onuoha ke fama da ita. [1] <> Manchester City chief executive Garry Cook has resigned over claims he emailed defender Nedum Onuoha's cancer-suffering mother mocking her illness. [2]
- How regretful for the servants. There did not come to them any messenger except that they used to ridicule him. <> ya nadama a kan bayina! wani manzo ba ya zuwa gare su face sun kasance suna masu yi masa izgili. --Qur'an 36:30
- Shugaban Manchester City Garry Cook ya ajiye aikinsa bayan da aka zarge shi da yin kalaman izgili kan cutar dajin da mahaifiyar Nedum Onuoha ke fama da ita. [1] <> Manchester City chief executive Garry Cook has resigned over claims he emailed defender Nedum Onuoha's cancer-suffering mother mocking her illness. [2]
- kasada <> risk
- defamation, defame <> izgilanci, yi wa izgili; ɓatanci
- act unfaithfully
- “Amma sa’ad da [Uzziya] ya yi ƙarfi, sai ya shiga girmankai, . . . Sai ya yi izgili a gaban Ubangiji Allahnsa, ya shiga Haikalin Ubangiji don ya ƙona turare a bisa bagaden ƙona turare.”
“As soon as [Uzziah] was strong, his heart became haughty . . . , so that he acted unfaithfully against Jehovah his God and came into the temple of Jehovah to burn incense upon the altar of incense.”