- persevere
- Mai horas da tawagar kwallon kafar Morocco Walid Regragui, ya ce duk da cewa tawagarsu ce ake ganin za ta iya yin nasara a wasan da za su yi da Afrika ta Kudu, amma suna bukatar jajurcewa don samun nasara a wasan na daren Talatar nan, don samun gurbi a matakin dab da na kusa da na karshe a gasar AFCON da ke gudana a Ivory Coast.