Noun/Verb
- yi jinga, tsadancewa don yin wani aiki <> to fix a wage or compensation, to hire someone for a fixed wage.
- Ɗan jinga; leburan da ake biyansa ladansa da ya gama aiki.
- tarin ƙasa da ake yi don a datse ruwa a hana shi shiga cikin gona ko don a datse kifi a kama shi.
- soka ko caka
- Ya jinga masa mashi. <> He pierced him with a spear.
- Apply redhot arrow as in sakiya <> an jinga masa kibiya.
- A bank of earth to prevent storm water entering a farm, or to facilitate the catching of fish.