Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- Having, characterized by, or done with good and wise judgment or sound thinking. <> na shari'a, yin shari'a ko tunani da hikima.
- 9 Jesus was also judicious in the way he portrayed the characters in his parables. <> 9 Yesu kuma yana da hikima a yadda yake nuna waɗanda ke cikin almararsa.
- 13, 14. (a) What judicious observation in behalf of the early Christians came from an unexpected source? <> 13, 14. (a) Wane abu ne aka lura da shi na hikima domin Kiristoci na farko da ya fito daga tushen da ba a yi tsammani ba? [1]