m
- wani irin ɗaki na kara da ciyawa da aka yi cikin gaggawa.
- Synonym: tsangaya
- shingen da ya kewaye gari. <> a fence surrounding a town.
- layu da magunguna da ake binnewa don tsarin gari ko gida ko mace ko wani abu.
- kafin alƙalami: kuɗin malami don ya fara maganin da ake so ya yi.
- kafin buzu: miƙe fata ɗanya a kere ta don a yi buzu da ita.
kafi
[kafi"] {n.m.}.
1. (a) A town surrounded by a fence of stakes.
(b) Stockade.
2. Fixing and securing the beams with which an arch is made. (= suka.)
3. A charm (generally buried in the ground) to establish the prosperity of a town, market, house &c. (Vide kafe I.2(e),(f).)
4. Act of kafe I.2(c). e.g. ana kafin buzu.
5. na/ sau k., I have been proved wrong, so I give way.