(Redirected from kafurta)
Verb
- barin addinin Musulunci <> leaving the religion of Islam.
- Synonym: kafirce
- ɗaukar mutum tamkar ba Musulmi ba saboda wasu halayensa marasa kyau. <> becoming a non-Muslim based on one's bad behavior.
- to disbelieve.
- "Have you disbelieved in He who created you from dust and then from a sperm-drop and then proportioned you as a man? <> "Ashe kã kafirta da wanda Ya halitta ka daga turɓaya, sa'an nan daga ɗigon maniyi, sa,an nan Ya daidaita ka, ka zama mutum?" = “Shin ka kafirta ne ga wanda Ya halitta ka daga turbaya, sa’annan daga digon maniyi, sa’annan Ya daidaita ka, ka zama mutum?“