(Redirected from kaman)
Noun
Verb
- similar, resemble <> yi kama da
- Kamar wannan <> Like this.
- take on, start or begin something
- Synonym: fara
- Na kama sabon aiki <> I started my new job.
- to arrest. <> tsare wani ko wata.
- Hukumar, a cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook, ta ce ta kama Ahmed Idris ne a ranar Litinin a Kano da ke arewacin kasar.
The commission, in a statement posted on its Facebook page, said it had arrested Ahmed Idris on Mon in the northern city of Kano. --bbchausa_verticals/097_the_80bn_ngn_193m_usd_embezzlement
- Hukumar, a cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook, ta ce ta kama Ahmed Idris ne a ranar Litinin a Kano da ke arewacin kasar.
- to catch.
Google translation of kama
- (noun) complexion <> kama; likeness <> kama; look <> duba, kama; resemblance <> kama; similarity <> kama; arrest <> kama, tsaro, ɗauri; image <> kama, kamanni; attack <> hari, farmaki, kama;
- (verb) capture <> kama; catch <> kama; clutch <> kama; seize <> kama, cafke; take <> yarda, kama, yi amfani da sufuri, sha, yi, sama; arrest <> kama, tsara, ɗaura;