Noun
f
- a wall or a fence, hedge; especially of a surrounding. <> ginin laka ko siminti da aka kewaye gida da shi.
- katangar gishiri: mutum mai yawan kyauta. <> a generous gift giver.
- See also danga
Noun 2
- guntun fasasshen kasko.
- Synonym: tsingaro
- matsiyacin mutum.
- fasiƙar mace.