Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

kwatanci

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from kwatankwaci)

Suna

Tilo
kwatanci

Jam'i
kwatance-kwatance

m

  1. a description, example, comparison, an analogy <> gwada abubuwa domin nemo bambanci tsakaninsu; bayyana wurin da mutum bai sani ba.
    He will replace you by others who shall bear no resemblance to yourselves. <> Zai musanya waɗansu mutane waɗansunku sa'an nan ba za su kasance kwatankwacinku ba. --Qur'an 47:38

Google translation of kwatanci

Imagination, comparison.

  1. (noun) imagination <> kwatanci;