Verb
kyautata | kyautatu (plural noun)
- be good, excellent, or generous, do something nice to someone; benefitting (kyautatawa) <> inganta, gyaru.
- Excellent is the reward, and good is the resting place. <> Kuma Aljanna ta kyautatu da zama wurin hutãwa. = kuma sambarika da qasaitacen wurin mahuta! --Qur'an 18:31
- And excellent are those as companions. <> kuma waɗannan sun kyautatu ga zama abõkan tafiya. --Qur'an 4:69