(Redirected from kyawawan)
Adjective
usually f | kyawawa for plural/jam'i
- good, pretty, attractive, beautiful, fine. <> mai kyan gani.
- That's a fine horse over there. <> Wancan kyakkyawan doki ne.
- There are good reasons to do so: [1] <> Akwai kyawawan dalilan yin hakan: [2]
- (this) has led to some remarkable claims about "plant intelligence" <> wannan ya haifar da kyakkyawan ikirarin cewa "tsiro na da basira," [3]
- Synonym: tsinkekiya