(Redirected from laƙabta)
Noun
Jam'i |
m
- sunan mutum wanda yake bin suna na haƙiƙa. <> nickname, a name that a person goes by.
- Sunansa Abdu amma laƙabinsa Maikano. <> His real name is Abdu but he goes by Maikano.
- Over in Abuja, this woman celebrates during the Nigeria-Ghana match, nicknamed the "Jollof derby"...
A can Abuja babban birnin tarayyar Najeriya, wannan matar nan tana nuna farin ciki lokacin da ake buga wasan kwallon tsakanin 'yan Najeriya da na Ghana, da aka yi wa lakabi da "Jollof derby"... --bbchausa verticals/pics
- A nickname, alter-native name, or surname. (Cf. yanka.)
- laƙabta wa <> to label or nickname.
- Synonym: lanƙaya