Noun
f
- address, lecture
- My teacher is giving a lecture on human rights tonight at the university. <> Malami na yana bada lacca akan haƙƙin Ɗan-Adam yau da daddare a jami'a.
- They presented lectures on the situation and ways for the campaign to be successful. <> Sun gabatar da lacca kan yadda lamurra suke da hanyoyin samun nasarar yaki da su.