Noun
m
- wani lanƙwasasshen ƙarfe mai ƙota da ake yankan ciyawa ko wani abu da shi.
- (Karin magana) Duk abin da lauje ya yanka, ciyawa ne
- (Karin magana) Akwai lauje cikin naɗi
- A wannan wahayin, an nuna Y esu sanye da rawani kuma yana riƙe da lauje.
In this vision, Jesus is described as having a crown and a sickle. - Kowanne rana ban da ranar L ahadi, ana sa na yi aiki a gonaki, inda nake yankan alkama da lauje, share ramuka da ake zuba ruwa a ciki, da kuma share gidajen aladu.
Each day except Sunday, I was put to work on farms, where I cut wheat with a scythe, dredged ditches, and cleaned pigsties. - 2 Lauje wani irin kayan aik i ne da aka yi da ƙarfe da kuma katako.
2 A pruning shear was perhaps a sickle-shaped metal blade fastened to a handle.
- (Karin magana) Duk abin da lauje ya yanka, ciyawa ne