Toggle menu
24K
661
183
157.9K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

light

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
light

Plural
lights

Tilo
fitila

Jam'i
fitilu

Light in the dark <> Haske cikin duhu.
  1. hasken fitila
    1. [This is] a Book which We have revealed to you, [O Muhammad], that you might bring mankind out of darknesses into the light by permission of their Lord
      Littãfi ne mun saukar da shi zuwa gare ka dõmin ka fitar da mutãne daga duhunhuna zuwa ga haske, da iznin Ubangijinsu
      Littafi wanda muka saukar da shi zuwa gare ka, domin ka fitar da mutane daga duhu zuwa ga haske --Ibrahim [14] : 1

    2. We need a brighter light. <> Muna buƙatar fitilar da ta fi haske.

  2. rashin nauyi


Google translation of light

Haske.

  1. (noun) haske <> light, illumination, shine;
  2. fari-fari <> light;