Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
lofe
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
m
wani ɗan bututu da aka gina da laka ko roba (a zamanance) mai lanƙwasa da ɗan kwarmi wanda ake zuba ganyen taba ko magani a kunna wuta don a zuƙi hayaƙin da baki. <> a pipe for smoking.