Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense of lose. <> ɓata/ɓace, ɓatar da, faɗi.
- I lost my phone at work. <> Na ɓatar da waya ta a aiki.
- We lost the game. <> Mun faɗi a wasan. = An cinye mu a wasan.
- The past participle of lose. <> ɓace
- Her keys are lost. <> Mukullanta sun ɓace. = Mukulli ya ɓace mata.
- Lost and found <> Sashen cigiya da sanarwa.
Google translation of lost
Rasa.